Hotuna: Zafafan Hotunan Nafisa Abdullahi 5 Na Mako

Hotunan Nafisa Abdullahi

Zafafan Hotunan Nafisa Abdullahi 5 Na Wannan Makon

Ɗaya daga cikin fitattun jarumai Mata a masana'antar Kannywood Nafisa Abdullahi ta saki sababbin hotunan ta na wannan makon a shafin instag

Inda da yawa cikin masoyan ta suka yaba da hotunan, tare dayi mata fatan Alkhairi, Haƙiƙa hotunan sunyi matuƙar kyau, kuma sun ƙayatar sosai.

Tallata wakar ka : Send Email Or Call