[Music] Hamisu Breaker Hafeez - Official Audio

Hamisu Breaker Hafeez

MUSIC: Hamisu Breaker Hafeez - Official Audio

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Mai Suna Hafeez, Sabuwar Waka Ce Daya Rereta A Cikin Wani Sabon Film Da Kamfanin Ali Nuhu Movie Ke Shiryawa Sunan Film Din Hafeez

Film Ɗin Ya Kunshi Fitattun Jarumai Masu Tasowa Kamar Irin Su: Umar M Sharif, Amal Umar dss.

Gatanan Ku Saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya


DOWNLOAD NOWTallata wakar ka : Send Email Or Call