Gaskiya Ta Bayyana Sallau Dadin Kowa Ya Saki Furaira Arewa24

Gaskiya Ta Bayyana Sallau Dadin Kowa Ya Saki Furaira Arewa24

Gaskiya Ta Bayyana Sallau Dadin Kowa Ya Saki Furaira Arewa24

A Lokacin da Umar Jigirya da aka fi sani da Sallau a wasan Kwaikwayon shirin Dadin Kowa ya auri Amina Sani Muhammad wacce aka fi sani da Furera ita ma a Dadin Kowa, wacce kuma take fitowa a matarsa, mutane da dama sun yi matukar murna.

A rahoton Mujallar Fim ta watan Yuli-Agusta ta ruwaito Sallau ya saki Furera Sakamakon wasu sirrikanta da ya gano. A binciken SARAUNIYA ta gano Sallau ya saki Furera tun wajen watan Maris, amma ana ta boye maganar sai yanzu ta fara fitowa fili.

To Allah dai ya kara bamu sa,a ya kuma kare ga fadawa tarkon dana sani komai zamuyi sai mu tsaya mu hankali da nutsuwa dan fahimtar abu mai kyau ne ko akasin haka domin shi aure ba,ayinsa daka sai an tsaya an tantance Allah yasa mu dace.Tallata wakar ka : Send Email Or Call