Adam A Zango Ya Saki Matan Shi - Ya Zama Gwauro
Mujallar fim

Mujallar Fim ta wannan watan ta fito.

1.Adam A. Zango ya zama gwauro.
-Tunda ya saki Ummulkulsum, shin zai maye gurbinta da Washa Ko Indomie?
*A Ciki: Wasu 'yan matan da ya nema.

2. Na gano wasu sirrikan furera shi ya sa na sake ta. -Sallau.

3. Abin da yasa na saki Sadiya Kabala bayan wata 3 da aure. -Ahmad.

4. Tandu ya kwanta dama.

5. Rahama Sadau ta fito da sabon janbaki.

6.Ba Gwamna Masari Ya biya mani makka ba. -Sanusi Anu.

7. Na taba fashewa da kuka a kan rashin samun daukaka. -Umar M. Shariff.

8. Indomie ta dawo: Wace wainar za a toya?

9. Yadda Miliyan biyu ta raba kan 'yan fim na Jihar Katsina.

Wannan ma mai zafi ce, ku nema kada ku sake a baku labari.

Tallata wakar ka : Send Email Or Call