Sabon Salon Rayuwar Jaruma Amina Amal S*xy Life Style
Amina Amal Instagram photos

Sabon Salon Rayuwar Amina Amal S*xy Life Style 


Wannan wata sabuwar salon rayuwa ce da wasu daga cikin Jaruman fina-finan Hausa mata suka dauka na wallahi Hotunan dake nuna tsiraicin su a fili a shafin instag.

Musamman ma dai jaruman Amina Amal duk da irin mummunar suka da zagi da jarumar ke sha daga wasu cikin masoyan, amma jarumar bata fasa wallafa Ire Iren hotunan nata masu nuna tsiraici ba a matsayin ta na Musulma.

Sai dai sauda yawa jarumar takan yi togaciya ga masu zagin nata, wanda a kwanakin baya jarumar ta wallafa wani hoto a shafinta na instag wanda ya jawo cece kuce musamman a shafukan sada zumunta, inda har wasu daga cikin masana'antar fina-finan Hausa suma sukayi tofin Allah wadai.

Amma kuma sai jarumar ta musan ta wallafa hoton cikin wata fira da tayi da wani gidan jarida, inda tace ƙawartace ta wallafa hoton a shafin ta ba tare data sani ba, wanda da faɗin hakan babu jimawa sai gashi jarumar taci gaba da ɗaura Ire Iren hotunan

Tallata wakar ka : Send Email Or Call