Music: Ukashat Uk Cikin Zuciya

Ukashat Uk Cikin Zuciya

MUSIC: Ukashat Uk Cikin Zuciya


Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Mawaki Ukashat Uk mai suna Cikin Zuciya

Kamar yadda kuka sani, Ukashat Uk matashin mawaƙi ne mai kananun shekaru, sannan mai dumbin basira da hazaƙa wajan rera daɗaɗan waƙoƙon Soyayya na zamani

Yau ma kamar kullum gamu mun sake zuwa muku da wata sabuwa daga kundin wakokin sa me suna Cikin Zuciya

Ayi Sauraro Lafiya


Download NowTallata wakar ka : Send Email Or Call