[Music] Hamisu Breaker - Labarin So Official Audio

Hamisu Breaker Labarin So

MUSIC: Hamisu Breaker - Labarin So Official Audio 2018

Shahararren matashin mawaƙin Hausa Hamisu Breaker Dorayi, wanda aka fi sani da Hamisu Breaker waƙar Shimfidar Fuska, da Dalilin SO, da Hamra

Ya sake kawo muku wata sabuwa daga kundin wakokin sa me suna Labarin So Haƙiƙa waƙar tayi matukar kayatar wa tare da jan hankali ga ma'abota Soyayyar zamani

Gadai tanan ku saukar ku saurara ku jiyewa kunnuwan ku, Ayi saurare lafiya

DOWNLOAD NOWTallata wakar ka : Send Email Or Call