[Music] Hamisu Breaker - Kasata Official Audio

Hamisu Breaker Kasata

MUSIC: Hamisu Breaker - Kasata Official Audio

Ku saukar da sabuwar wakar Hamisu Breaker Kasata, waƙar Kasata waƙa ce ce da yayi ta akan ƙasar mu Nigeria, tare da jan hankalin al'ummar game da zalincin ƴan siyasa da kuma irin munanan halayen Al'ummar Nigeria wa ɗan da ya kamata kowa ya gyara

Ga Kadan Daga Cikin Baitukan waƙar :

Lokacine natashina na – Abinda zana har hada yake wuyarsamu – abinda zamusa a cikin miyarmu na wuyar samu
– Muna hanlin da babu dadi – Yan siyasa nata kaudi – Suke rabanmu kudi – Lokacin zabe ya dawo – Sina yamuna addina

Ayi Sauraro Lafiya.

DOWNLOAD NOWTallata wakar ka : Send Email Or Call