Music: Abdul Hassan ft. Abdul PDS Ameera
MUSIC: Abdul Hassan ft Abdul PDS Ameera
Albishirin Ku Ma'abota Ji Gami Da Sauraron Sababbin Wakokin Hausa Na Zamani yau gamu ɗauke muku da wata zazzafar waƙa daga gamayyar wasu matasar mawaƙa masu dumbin basira da haza ka, domin nishadin ku mai suna Ameera
Hakika waƙar waƙa ce da aka tsara ta bisa kyakykyawan tsari, da kuma daɗa ɗan kalamai masu sanyaya zuciya da kwantar da hankalin musamman ga ma'abota Soyayya
Mawallafin waƙar shine: Hassan The Youngest prod.
Domin haka don Allah kar ki/ka bari a ba ka/ki labari maza ka/ki hanzarta saukar da Ita cikin wayar ka/ki Ayi Sauraro Lafiya
Kamar yadda kuka sani ne cewa shafin KannyMp3Blog bama kawo waƙoƙi any how dole sai mun tantance tare da duba ma'anar waƙa kafin mu wallafa ta, domin haka kuci gaba da kasance wa da wannan shafi, domin samun Sababbin waƙoƙin Hausa masu daɗi da sanyaya rai a koda yaushe.
Download Now
Tallata wakar ka : Send Email Or Call
|