MUSIC: AbbanSkid Hafsat Sarauniya

Abbanskid Hafsat

MUSIC: AbbanSkid Hafsat Sarauniya


Ku saukar da sabuwar waƙa daga matashin mawaƙi AbbanSkid Abuja wato DJ AbbanSkid mai suna "Hafsat"

Haƙiƙa mawaƙin ya bata hankalin dare wajan tsara waƙar wajen kayatar da Ita gami da amfani da daɗaɗan kalmomi masu matukar sanya ya rai ga ma'abota Sauraro, domin haka kar ki/ka bari a ba ka/ki labari

Gatanan ku saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya

Download NowTallata wakar ka : Send Email Or Call