Jaruman Kannywood 7 Mata da suka fi tsada wajan fitowa a film
Jaruman Kannywood 7 Mata da suka fi tsadar fitowa a film

Jaruman Kannywood 7 Mata da suka fi tsada wajan fitowa a film

Jerin jarumai mata a masana'antar kannywood da suka fi sauran abokan sana'ar  su tsada idan har mutum na son su fito a fim din sa.

Rahama Sadau

Duk da dai cewa bata cika fitowa a fina-finan kannywood ba a yan kwanakin nan amma Rahama za'a iya cewa itace a sahun gaba wajen cajin kudi.

Itama duk da ba'a cika ganinta kamar da ba amma  hakan bai kashe mata kasuwa ba tana karbar kudade sosai indai har zata maka aiki.

Hadiza Gabon

An taba jiyo wani forodusa ya mata lakani da " Ga aiki Sai tsada " wannan ne yake nuna cewa tana sahun gaba wajen  wawushe aljihun forodusoshi indai zata maka aiki.

Fati washa

Jarumar itama tana da tsada sosai ganin irin manyan finafinai da takeyi.

Haleema Atete
Jamila Nagudu
Aisha Tsamiya
Maryam Booth

Duka wadannan Jaruman suna firgita aljihun forodusoshi, duk da cewa akwai sabbin Jarumai masu tasowa amman yanayin cajinsu bai kai wadannan ba.

Tallata wakar ka : Send Email Or Call