Jarumar Hausa Film Tafito Takarar Gwamna A Jahar Kano

Maryam Isah Abubakar for governor Kano state

Jarumar Film Din Hausa Ta Fito Takarar Gwamna A Jahar Kano

A karin farko, a zaben shekarar 2019, an samu jarumar fina-finan Hausa, Maryam Isah Abubakar (Maryam Ceeta) ta fito ta bayyana ra'ayinta na tsayawa takarar gwamnan jihar Kano karkashin wata jam'iyya me suna RP.

Maryam dince da kanta ta wallafa wadannan hotunan dake dauke da bayanin tsayawar takarar ta ta.

Saidai bata yi wani cikakken bayani akan wannan Lamari ba.

Tallata wakar ka : Send Email Or Call