Jaruma Alia Bhaat tana Soyayya da Saurayin Kawarta

JARUMA ALIA BHAAT TAFITO TA TABBATAR DA SOYAYYARTA DA JARUMI RANBIR KAPOOR.........

Kamar yadda labarai keta zuwa akwanakin baya na tsegumi dake yawo cewa jaruman na soyayya har shi jarumin yafito yatabbatar da hakan.....

Awancan lokacin jarumar batace komai ba amma awata hira da akayi da ita antambayeta game da maganar aurenta da jarumin da aketa yayatawa zaayi a shekara mai zuwa ....

Raabir kapoor dai sunsha Soyayya da Katrina kapoor wacce yanzu haka suke kawance da Alia duk da dai cewa sun rabu da katrina amma ana hasashen cewa wannan shine dalilin daina maganar Jaruman gida biyu a yan kwanakinnan musamman a social media.

Ga abinda tace..

*Matukar mutum ba binta yake har bayin wankata ita abin ba ɗaɗata da kasa yayi,domin matsayin ta yakai ai magana akanta shiyasa ita duk wannan ba damunta yayi ba....

Saidai ta tabbatar dacewa tana soyayya da jarumin....

-Anan aka kara tambayar ta wai shin dagaske idan masoya suka fito a fim soyayyar su suke gabatar wa a fim din...?

Ga amsar data bada...

* Ita dai abinda tasani ita jaruma ce kuma aikinta ne ta aikata duk abinda mai bada umurni ya umurceta ba lallai sai tayi amfani da ke tsakanin ta da masoyinta ba,koda wa yakama indai a sana arta ne hakan zatayi.....

To sai muce Allah yatabbatar da alkhairi yasa ayi auren......

ISMAIL ALIYU MR P...


Source: https://ift.tt/2PvuJ78Tallata wakar ka : Send Email Or Call