Hoton Mawaki Ali Show Tare Da Matarsa

Ali Show Tare Da Matarsa

Hoton Mawaki Ali Show Tare Da Matarsa 


An wallafa hoton ne a shafin instag, inda wani abokin mawakin ya wallafa hoton a matsayin sakon murnar zagayowar ranar sati ta happy weekend, wanda a cikin sakon nasa yayi mawakin Lakabi da suna baban haidar, wanda hakan ya kara jan hankalin mawakin shima ya wallafa hoton zuwa shafin sa.

Nura M Inuwa da Ali Show

Shidai mawaƙi Ali Show mawaƙine dake da Kyakykyawan alaƙa tsakanin sa da mawaƙi Nura M Inuwa, kuma yana daya daga cikin zaratan matasan mawaƙan kamfanin shirya finafinan Hausa mai suna Abnur Entertainment

Ali Show

A madadin wannan shafi da daukakin ma'aikatan sa muna yiwa wannan mawaƙi addu'a Allah ya bashi zaman lafiya da Iyalinsa, ya kuma wadata su da zuriya ta gari Ameen Tallata wakar ka : Send Email Or Call