Music: Umar M Sharif Ni Da Ke New Album - 2018 Intro

Umar M Sharif Ni Dake Album

MUSIC: Umar M Sharif Ni Da Ke New Album - 2018 Intro

Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron waƙoƙin Hausa na zamani daya daga cikin shahararrun, mawaƙan Hausa, kuma sananne ya fitar da sabon Album ɗin sa na ƙarshen shekara mai suna Ni Dake Album

Album ɗin zai shiga kasuwa ne a gobe Litinin 16/07/2018 maza ku garzaya shagon sai da fina finai mafi kusa domin ku mallaki naku kar ku bari a baku labari

Album ɗin na ɗauke da wakoki ne kamar haka.

1. Bani canjawa
2. Har abada
3. Yarda
4. Kina nesa
5. Ni da ke
6. Asiya
7. Asmau
8. Bude cikic zucizu
9. Ta kamani
10. Bazan rayu
11. Idan kika ce nine
12. Majnoon
13. So mai sonka
14. Koko
15. Nazari
16. Share hawayan ki
17. Barauniya
18. TafiyataTallata wakar ka : Send Email Or Call