MUSIC: Nazeer M Saulawa ft. El-farooq - Imanina

Nazeer M Saulawa Imanina

MUSIC: Nazeer M Saulawa ft. El-farooq "Imanina"

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaƙi Nazeer M Saulawa Tare Da El-farooq Mai Suna "ImaIman"

Kamar yadda kuka sani mun daɗe muna kawo mumu waƙoƙin wawann mawaƙi mai tarin basira da tsantsar hikimar zance gami da azanci a waƙoƙin sa

Haƙiƙa a wannan karon ma yayi matuƙar kokari wajen ganin ya saku Nishadi haɗe da faɗakar daku tare da jinjina muku duka a cikin wannan waƙar tasa ta "Imanina"

Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Haƙiƙa zaku amfana sosai Ayi saurare lafiyaDOWNLOAD NOWTallata wakar ka : Send Email Or Call