MUSIC : Muhammad El-Dady Rashin Masoyi Album

Muhammad El-Dady Rashin Masoyi Album


MUSIC : Muhammad El-Dady Rashin Masoyi Album


Ku Saukar Da sababbin wakokin mawama MuhaMuha eldady mai suna Rashin Masoyi Album

Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraran wakokin Hausa na zamani, yau gamu dauke muku da wani sabon Album mai suna Rashin Masoyi Album

Wanda wani sabon matashin mawaki ya fitar ƙanƙashin Jagorancin fitaccen kamfanin shirya fina finan hausa da wakoki, wato Abnur Entertainment

Haƙiƙa mawakin ya bata lokaci matuka domin ganin ya saku nishadi kwarai da gaske ga dai wakokin nan ku saukar kuksaurara

Ayi Sauraro Lafiya.1- Mukaddari
Download Now

2- Khadija
Download Now

3- Zamani Riga
Download Now

4- So Sinadari
Download Now

5- Tirken wawa
Download Now

6- Zaɓina
Download Now

7- Auran Hafsat
Download NowTallata wakar ka : Send Email Or Call