Kyawawan hotunan jaruma Hadiza Gabon guda 10

Hotunan Hadiza Gabon guda 10

Kalli Kyawawan hotunan jaruma Hadiza Gabon guda 10

Hadiza Gabon Adizatou jaruma ɗaya tamkar da dubu a masana'antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood

Jarumar ta wallafa waɗan nan hotunan ne a cikin yan kwanakin nan da muke ciki shafukan ta na instag in da dubban masoyan ta suka yi ta nunn farin cikin su da yi mata addu'oi gami da fatan alkhairi akan ire iren ayyukan ta na taimakon al'umma.

Duk da kasan tuwarta ba yar Nigeria ba, amma tafi wasu dubban masu aizikin Nigeria


Tallata wakar ka : Send Email Or Call