MUSIC: Baban Chinedu Cima Zaune Sai Baba Buhari

Baban Chinedu Cima Zaune Sai Baba Buhari

MUSIC: Baban Chinedu Cima Zaune Sai Baba Buhari

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Babban Chinedu Da Ya Fitar Kwanan Nan Mai Suna Cima Zaune Sai Baba Buhari

Inda A Cikin Wakar Ya Caccaki Tsohon Shugaban Kasar Nijeriya Baba Na Otta Da Sauran Tsofaffin Shuwagabannin ƙasar Nigeria

Sannan kuma da batun da ake yaɗawa a kwanakin baya wai cewa shugaban ƙasa Baba Buhari ya cewa matasan Nigeria cima zaune, ga dai waƙar nan ku saukar ku saurara Ayi Sauraro LafiyaDOWNLOAD NOWTallata wakar ka : Send Email Or Call