MUSIC: Umar M Shareef AzeemaUmar M Shareef Azeema

MUSIC : Umar M Shareef Azeema

Ku saukar da sabuwar waƙar soyayya ta Umar M Sharif mai suna Azeema

Kunji kaɗan daga cikin baitukan da waƙar ke ɗauke dasuAMSHI : Azeema ke nake yi wa so na haƙiƙa, inba ke ba babu wacce zan ba kauna ta

Zuciya ta ke take muradi, ke kike sawa inyo nishaɗi, ɗan matsonan kussa muyyi taɗi, babu wai wai a so ana jahadi, kisa atamfa zana sakka yadi, muyyi fesfes mu zagaya a ganmu a nunaa

Kai na hango na taho gare ka, da furan so shi na zo in baka, tun da kasan bani dakkamar ka, jinjina ta nayi aggaban ka, nai biyayya ban bari ka koka, tun da aljannata tana ƙafarka  mijinaa

Azeema masoyin ki na kira, ki bani dama, to bani miki hantara, na sami girma sanyi a rai na ƙanƙara, tun da ni kike so, haka nima sai ke

Bani dama , gami da kai ka ankara, zanyi tsama da maƙƙiyin  ka ba jira, karku soma kuja da baya hattara, tun da ni kake so nima sai kai

Ayi saurare lafiya.


Down-load HareDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail