MUSIC: Nura M Inuwa Aure Album 2018Nura M Inuwa Aure Album 2018

MUSIC: Nura M Inuwa Aure Album 2018


Ku saukar da sababbin waƙoƙin Nura M Inuwa Aure Album guda goma 11

Albishirin ku ma abota ji gami da sauraron waƙoƙin Hausa, yau ma kamar kullum gamu ɗauke muku da sababbin waƙoƙin Nura M Inuwa na aure waɗan da yayi a wannan shekara

Mawaƙin dai yayi waƙoƙin ne ga Amare da Angwaye, haƙiƙa waƙoƙin sun yi matuƙar daɗi, kuma sun tsaru abun ma sai wanda yaji

Gadai sunan ku saukar ku saurara ku jiye wa kunnuwan ku, ayi saurare lafiya
BIKI NA DOCTORS
Down-load Hare
NA DOKA KIDAN AURE
Down-load Hare
MUNA MURNA
Down-load Hare
KU FITO MATA
Down-load Hare
JUWAIRIYYA CE
Down-load Hare
GA ANGO AMARYA
Down-load Hare
AUREN SUNNA AKAI
Down-load Hare
AUREN SOYAYYA NE
Down-load Hare
AUREN KAUSAR ƳAR ADU'A
Down-load Hare
AURE KUN DACE
Down-load Hare
ANYO AUREN ALƘAWARI
Down-load Hare
Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail