MUSIC: Muhammad El-Dady Haulaty Adon Gari

Muhammad El-dady Haulaty Adon Gari

MUSIC: Muhammad El-Dady Haulaty Adon Gari


Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Matashin Mawaki Muhammad El-Dady Haulaty Adon Gari

Mawaƙin yayi waƙar ne cikin wani sabon salo mai kama da salon waƙoƙin Hip Hop domin isar da muhimmin sakon nishaɗi da soyayya zuwa ga masoyan sa

Haƙiƙa waƙar ta bugu, kuma tayi matuƙar daɗi, domin haka maza ku hanzarta saukar da ita karda ku bari a baku labarii

Daga naku Garba Muhammad El-Dady Abuja, da fatan zaku ci gaba da kasancewa da wannan shafi mai albarka domin samun sababbin waƙoƙi na ako da yaushe na gode

Nine naku, kuma masoyin ku a har kullum Muhammad El-Dady, Ayi Sauraro Lafiya


Down-load HareTallata wakar ka : Send Email Or Call