MUSIC: Hamisu Breaker Dalilin So Album
Hamisu Breaker Dalilin So Album

MUSIC: Hamisu Breaker Dalilin So Album 2018


Ku saukar da sababbin waƙoƙin Hamisu Breaker Dalilin So Album,

Kamar yadda muka gabatar muku da tallan wannan sabon Album a kwanakin baya

To yanzu Alhamdulillah gashi mun kawo muku wasu daga cikin sababbin waƙoƙin da Album ɗin ya kunsa

Album ɗin Dalilin So, Album ne dake ɗauke da daɗaɗan waƙoƙin guda goma sha hudu inda yanzu haka zamu kawo muku guda goma sakamakon waɗansu daga ciki mun ɗaɗe da fitar dasu tun a ƙwanakin baya

Haƙika Album ɗin yayi matuƙar bugawa, kuma yayi daɗi sosai wallahi abun ma sai wanda ya saurara

Gasunan ku saukar, ayi saurare lafiya


DALILIN SO
Down-load Hare
BUDURWA TA
Down-load Hare
GA HANNUNA
Down-load Hare
INA DA MASOYIYA
Down-load Hare
NI NAKI NE
Down-load Hare
MAI SONA
Down-load Hare
TAMBARIN MASOYA
Down-load Hare
TANA DIN SO
Down-load Hare
KAMA MUKE DA JUNA
Down-load Hare
KIBIYAR AJALI
Down-load Hare

Tallata wakar ka : Send Email Or Call