MUSIC: Ali Show ft Ado Gwanja Ga Wani Labari 2018

Ali show ft Ado Gwanja Ga Wani Labari

MUSIC: Ali Show ft Ado Gwanja Ga Wani Labari 2018


Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Ali Show Da Ado Gwanja Ga Wani Labari

Bayan kwashe tsawon shekara guda cur ba'aji ɗuriyar mawaƙi Ali Show ba yau sai gashi ya sake ɓullowa da wata sabuwar waƙa mai taken ga wani labari

tare da shaharren mawaƙin zamanin nan Ado Gwanja inda suka wasa kansu cikin waƙar tare da caccakar makiyan su, da kuma nuna muhimman cin mawaƙa a cikin Al'umma

sannan kuma sunyi hannun ka mai sanda ga duk wanda ya takale su, suma zasuyi amfani da nasu harshen cikin kakkausar murya da tattausa wajan mayar masa da martani

Gadai waƙar nan ku saukar, Ayi Sauraro Lafiya


Down-load HareTallata wakar ka : Send Email Or Call