MUSIC: Abdul D One Kece Tawa AlbumAbdul D One Kece Tawa Album

MUSIC: Abdul D One Kece Tawa Album


Ku saukar da sababbin waƙoƙin Abdul D One Kece Tawa Album

Kamar yadda ya gaba ta a satin baya mun kawo muku tallan sababbin Album ɗin Abdul D One Ƴar Budurwa Album da Kece Tawa Album

To yanzu Alhamdulillah gashi mun kawo muku ɗaya daga cikin sababbin Album ɗinda mawaƙin ya fitar mai suna Kece Tawa Album

Kamar dai yadda kuka sani ne mawaƙi Abdul D One ɗaya ne daga cikin matasan mawaƙan fina finan hausa masu tashe a wannan zamanin, inda sanda dama waƙin kan fitar da Album tare da mai gidan sa mawaƙi Umar M Sharif

Amma a wannan karon, sai gashi abun yasha bambam, domin kuwa Album ɗin Kece Tawa Album ne dake ɗauke da daɗaɗan waƙoƙi har guda goma sha uku, amma duka na Abdul D One ne shi kaɗai,

Haƙiƙa hakan alama ce ta nasara ga wannan mawaƙi, sannan kuma gashi waƙoƙin sun yi matuƙar daɗi ɗari bisa ɗari musamman bisa la'akari da irin daɗaɗan malamai masu matuƙar sanya ya rai da mawaƙin yayi amfani da su

Kai wallahi abun ma sai wanda yaji, domin maza ku hanzarta saukesu karda ku bari a baku labariKECE TAWA
Down-load Hare
BAWANTA
Down-load Hare
MAJNOON
Down-load Hare
MAI BAKI
Down-load Hare
HALI ƊAYA
Down-load Hare
AMARYA
Down-load Hare
RAYUWAR ƘUNCI
Down-load Hare
RIKICIN AURE
Down-load Hare
NA RIƘE SOYAYYA
Down-load Hare
KI SANI A ZUCIYA
Down-load Hare
SHA KALLO
Down-load Hare
ƳAR MAKARANTA 2
Down-load Hare
NA RIƘE GASKIYA
Down-load Hare
Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail