HOTUNA: Kalli Hotunan Aisha Ɗiyar Nura M Inuwa

HOTUNA: Kalli Hotunan Aisha Ɗiyar Nura M Inuwa

HOTUNA : Allah Sarki Duniya Kalli Hotunan Fatima Ɗiyar Nura M Inuwa

Allah sarkin sarakai, dama hausa na cewa komai nisan jifa to wallahi wata rana ƙasa zata faɗo, kuma komai kaga bai faru ba a rayuwa tofa lokacin sane bai yiba

Yau dai gashi tun ana cewa Nura M Inuwa yaƙi Aure yaƙi Aure, sai gashi ƙwatsam Allah ya kawo lokaci yayi auren, kuma harma Allah ya azurta shi da samun ƙaruwar Ƴa mace

wacce har ya raɗa mata suna AISHA uwar muminai, kuma yake yi mata laƙabi da suna (Farrah), kai Allah ya albarkaci rayuwar wannan yarinya, kuma ya shiryar da ita a bisa ta farkin ƴan mazan jiya Annabi Da Sahab Bansa Sallahu Alaihi Wasallam Ameen

Yanzu dai gashi kullum Aisha sai kara wayau take yi, ya Allah kasa ta zamto jagorar tafiyar dukkanin ahalin babanta, ta nuna masa ƙauna kamar yadda shi ma yanzu haka yake nuna mata ƙauna a lokacin da take ƙarama Ameen
Tallata wakar ka : Send Email Or Call