Dalilin Daya Hanani Sake Yin Aure Jaruma Samira Ahmad

Dalilin Daya Hanani Sake Yin Aure Jaruma Samira Ahmad

Dalilin Daya Hanani Sake Yin Aure Jaruma Samira Ahmad


Tsohuwar fitacciyar jaruma a masana'antar shirya fina-finan hausa na Kannywood Samira Ahmad,  ta fito ta bayyana wa duniya dalilin da yasa har yanzu bata sake yin aure ba

Tsohuwar jarumar da yanzu haka ke zaman tsohuwar matar, shahararren mawaƙi, kuma mai shirya fina finan Hausa wanda ake yiwa laƙabi da TY Shaba, ta bayyana cewa ita yanzu miji nagari take nema domin sake yin aure, sabo da gujewa abunda ya faru da ita a baya na mutuwar auren ta

Inda yanzu haka a tsakanin ta da tsohon mijin nata aƙwai ƴa mace da Allah ya azurta su da ita.

Ƴan film sau da yawa nashan suka wajan jama'a, musamman akan batun mutuwar aure inda ake zargin su da rashin iya jurewa zaman aure, zargin da su kuma a koda yaushe suke karya tawa

Jarumar tayi Addu'ar Allah ya bata miji nagari a shafin ta na sada zumunta, inda jama'a da yawa suka talata da cewa AmeenTallata wakar ka : Send Email Or Call