MUSIC: Umar M Sharif BazataUmar M Sharif Bazata

MUSIC: Umar M Sharif Bazata


Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif Bazata Mai Tsawon Minti 4.07 Hakika Wakar Tayi Matukar Dadi

Ga Kadan Daga Baitukanta

-Bazata shi kika yo min a soyayyaa kinka bani kulawaa

-Ki sani a ranki ciki na shige, wallahi bani fitowa, iyeh iyeh, ko banda sadaki, bikin mu dake dole inyo nemo wa, na kamu da son ki, Allah sa har a ranki, kema inji naki, meye ra'ayin ki, ina kika sani, faɗi inji wattakil a gun ban dace ba

Ayi Sauraro Lafiya


Down-load Audio Here.Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail