MUSIC: Ukashat Uk Magana Jari

Ukashat Uk Magana Jari

MUSIC: Ukashat Uk Magana Jari


Ku Saukar Sabuwar Matashin Mawaki Ukashat Uk Mai Suna Magana Jari

Allah sarki Soyayya Hausawa suka ce So gamon jini, a lokacin da wani ya tsinci kansa a cikin So harma sai ya ɗauka duk duniya babu abunda ya fishi daɗi

Shi kuwa wani a lokacin da ya tsinci kansa a ciki, sai yaji duk duniya babu abunda ya kai sa kunci harma yafi ruwan guba

Tofa kamar haka ne na biyun ya faru da wannan matashin mawaƙi kamar yadda ya bayyana a cikin wannan waƙar tasa mai suna Magana Jari

Ga waƙar nan ku saukar ku saurara kuji, ayi saurare lafiya


Download Audio HereTallata wakar ka : Send Email Or Call