MUSIC: Muhammad El-Dady - Ummina

Muhammad Eldady - Ummina


MUSIC: Muhammad El-Dady - Ummina


Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Matashin Mawaƙi Muhammad El-dady Mai Suna Ummina

Mawaƙin yayi waƙar ne akan rashin mahaifiya, domin jajan tawa gami da taya jimami ga duk wanda yayi rashin mahaifiyar sa a rayuwa,

Kuma ya tunasar da waɗan da tasu take raye, game da muhimman cin ta, da kuma shawarwari akan yadda za'a kyautata mata, domin duk Duniyar nan bata da tamka

Sannan kuma mawaƙin yayi hannun ka mai sanda ga masu wulaƙanta iyayen su musamman mahaifiya a maimakon su kyauta ta mata

Sannan kuma mawaƙin ako da yaushe yana miƙa sakon godiya, da fatan Alkhairi ga Ɗaukakin masoyan sa ako ina suke a faɗin Duniya inda yake cewa a kullum shi naku ne, kuma farin cikin ku a kullum shine nashi, domin tuntuɓar mawaƙin kai tsaye zaku iya kiran wannan Number 08060995910


Download Audio HereTallata wakar ka : Send Email Or Call