MUSIC: Muhammad El-Dady Rashin Masoyiya
Mohammed El dady Rashin Masoyiya

MUSIC: Muhammad El-dady Rashin Masoyiya


Ku Saukar Da Sababbin Wakokin Matashin Mawaki Mohammed El-dady Rashin Masoyiya 1x2


RASHIN MASOYIYA

Waƙace da mawaƙin yayi akan wata tsohuwar masoyiyar sa mai suna Zakiyya wacce suka daɗe suna soyayya

Amma a lokacin da a gidan su aka buƙaci tayi aure, shi kuma a lokacin bashi da halin yin Aure, hakan ne yasa ya kasa samun natsuwa a zuciyar sa, domin kuwa sunyi matukar shakuwa da juna

Domin kuwa bai taɓa tsammanin zasu taɓa rabuwa ba, amma sai gashi hakan ya faru kamar a mafarki

Shi ne yasa mawaƙin yayi amfani da hanyar waƙa domin bayyana wa duniya irin halin ƙunci da raɗaɗin da yake ji a zuciyarsa dama dukkan ma'abota soyayyar da suka gaza cimma burin su na soyayya a rayuwa

Waƙoƙin guda biyu ne ta farko ya sa mata suna "Rashin Masoyiya" sai ta biyu yayi mata suna "Sabo Turken Wawa" Allah Sarki Masoya

Domin jin ta bakin mawaƙin kai tsaye zaku iya kiran wannan Number 0806 099 5910

RASHIN MASOYIYA


Download Here


SABO TURKEN WAWA


Down-load Here

Tallata wakar ka : Send Email Or Call