MUSIC: Ahmad M Sadiq Fidda Na KogoAhmad M Sadiq Fidda Na Kogo

MUSIC: Ahmad M Sadiq Fidda Na Kogo


Ku Saukar Da Sabuwar waƙar mawaƙi Ahmad M Sadiq mai suna Fidda Na Kogo

Waƙar Fidda Na Kogo ɗaya ce daga cikin wakokin sabon Album ɗin nan nasa mai suna Kawaici wanda a ƙwanakin bayan muka fara kawo muku wasu daga cikin waƙoƙin da Album ɗin ya qunsa


Ga Kadan Daga Baitukanta..

-Fidda Na Kogo, hayaƙi karka tsayar dana kan hanya, idan  naji daɗi zan ƙara nayi shokin Soyayya, ke ɗaya tilo zan zauna tunda baki mini laifi ba

-Fidda Na Kogo, hayaƙi karka tsayar dana kan hanya, idan naji daɗi zan ƙara nayi shokin soyayya, kai ɗaya tilo zan zauna tun da ba kai mini laifi ba

-Idan naji daɗin Soyayya, idan nayi murna kece, ke ɗaya zamuyi tarayya, a gani mun dace, mun shiga lambun Soyayya, maƙiya sun zauce, wa za naiwa sakayya a ganina kece, imani na soyayya mafaka ta kece, tunda ina so a koda yaushe bazan so kiyi mini nisa ba

-Da kai nayi farko, kuma ƙarshen soyayya kai ne, kai ne auwalu kai ne akhiru autan mazaje kai ne, jani akala na baka komai kayi daidai ne, bani zumar so in lasa rashin ka garan cuta ne, duk ƙyaƙyƙyawan sakayya da kai mun ƙyauta ne, mai ya hana tun yanzu bazan so ai mana aure ba

-Idan nayi nisa ban waiga ba to ba Soyayya, in nayi waige to tabbas nasan ke zan tsinkaya

Ayi Sauraro Lafiya


Down-load AudioDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail