Music: Ado Gwanja “Ga Gwanja Album” 2018Ado Gwanja Ga Gwanja Album

MUSIC: Ado Gwanja Ga Gwanja Album 2018


Ku Saukar Da Sababbin Wakokin Ado Gwanja Ga Gwanja Album

Ga Kadan Daga Baitukan Best Of Ga Gwanja Album

-Kai nace ku kama reshe gam, kowa ya sakki ganya ye, maza da mata ye, dake biɗar Gwanja gani

-Nace ku kama reshe gam, kowa ya sakki ganya ye, maza da mata ye, duk wanda ke biɗar Gwanja gani

-A, ah nace zamu jera, sai dai cikin dabara, sai an sanya lura, za aje a ɗaura, nace ko kayi nisa, ai babu ƙyau gadara, mazan gari da mata ku zo na baku tuta, ni naku na riga dana ja, na shigo gari mu zanta, Ado na Gwanja ne, na zo kawai mu gaisa, nace Uhum

-kowa da aikin sa, tanan nake sana'a, waɗansu na zargin wai ta taɓan ɗabi'a, harshe yake babban ce wanda bai da ɗa'a, domin ko ni nasan wallahi nayi sa'a, ya rana sun wuce goma, inna gaza sa kama, sannan suna da sukuni kullum suna ta ban girma,Uhum

Gadai sunan ku saukar ku saurara, ayi sauraro lafiya

-Best Of Ga Gwanja
Down-load Now
-Sama Dai Mata
Down-load Now
-Ga Wuri Ga Waina
Down-load Now
-Yabon Annabi
Down-load Now
-Gobe Da Waka Kyauta
Down-load Now
-Lunguyya
Down-load Now
-Maimunatu
Down-load Now
-Mama
Down-load Now
-Amarya
Down-load Now
-A Nijeriya
Down-load Now
-Tip Da Taya
Down-load Now
-Marmara
Down-load Now
-Tambari Album Intro
Down-load NowDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail