MUSIC: Abdul D One ft. Umar M Sharif Yar Budurwa AlbumAbdul D One Yar Budurwa Album

MUSIC: Abdul D One ft Umar M Sharif x M. Melery Yar Budurwa Album


Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani

Yau ma kamar kullum gamu dauke muku da tallan sabon Album daga fitattun mawakan nan masu tasowa Abdul D One Da Muhammad Melery wanda sukayi tare da mai gidan su Umar M Sharif

Haƙiƙa Album ɗin Ƴar Budurwa, Album ne daya yi daban da saura, kuma ya kece tsara, kamar sauran Album's ɗin da kuka saba ji a baya ba domin kuma mawaƙan sun tada hankalin dare, kuma sunyi aiki tuƙuru domin ganin sun inganta shi, ta yadda zai yi dai dai da ra'ayoyin ku

Inda Album ɗin ke ɗauke da wakoki guda ɗai ɗai har guda ashirin

- Ni Dake Jingle
- Yar Budurwa
- YaKi A So
- Mariya
- Maiguri Yazo
- Ambato
- Dana Kira SunanKi
- Ruwan Dare
- Kin Hadu
- Soyayya Ta Hadamu
- Auren Mun Dake
- Ina Tare Dake
- Ni'imar Allah
- Taho
- Kusanto Damu
- Hamdiyya
- Adadin So
- Ashe HaKa So Yake
- Ga Amarya
- Sabuwar Rayuwa

Yanzu haka zaku iya samun wannan Album, a ko wanne shagon sai da fina finan Hausa mafi kusa daku, maza ku hanzarta ku garzaya ku mallaki naku yanzu yanzu karda ku bari a baku labariiDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail