Alhamdulillah Nura M Inuwa Ya Samu Ƙaruwar Ƴa Mace

Alhamdulillah Nura M Inuwa Ya Samu Ƙaruwar Ƴa Mace

Alhamdulillah Nura M Inuwa Ya Samu Ƙaruwar Ƴa Mace


Allah ya azurta ɗaya daga cikin fitattun mawaƙan Hausa Nura M Inuwa da Ƙaruwar ƴa mace a safiyar yau juma'a 09/02/2018

Kamar yadda mawakin ya saka wannan hoton a shafin sa na instagram


Hakan kuwa ya faru ne biyu bayan wani hoto da ɗaya daga cikin manyan jaridun Arewacin Nigeria mai suna Rariya ta wallafa a shafin ta na Facebook

Inda mawakin ya fito ya karya ta labarin da cewa ba gaskiya bane, gadai shi kamar yadda ya wallafa a shafin sa na instagram


Alhamdulillahi ashe faɗuwa zata zo daidai da zama Allah da ikon sa sai gashi yau an wayi gari, Allah ya azurta shi da Ƙaruwar ƴa mace,

Domin haka a madadin ɗaukakin ma'aikatan wannan shafi namu mai Albarka na KannyMp3Blog da ɗaukakin masoyan mu muna taya wannan bawan Allah murna da wannan ƙaruwa da ya samu

Kuma Allah ya raya wannan yarinya ya albarkace ta da rayuwar ya shiryar da ita a ta farki madaidaici ta farkin Addinin Musulumci AmeenTallata wakar ka : Send Email Or Call