MUSIC: Sabuwar wakar Ahmad M Sadiq “Nayi Nisa”Ahmad M Sadiq Nayi Nisa

[Waka] Sabuwar Wakar Ahmad M Sadiq “Nayi Nisa”


Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Mawaki Ahmad M SadiQ Mai Suna - Nayi Nisa
-Nayi Nisa Ban Kaura A Ayarin Sahu Ba, Nayi Sauri Baza Ko Ace Dani Rago Ba, Murmushi Ko Baza Ya Rabe Da Dariya Ba, Nai Farin Jini Ban Zama Mai Bakin Jini Ba

-Komai na Dake Nake, Inuwar Ki Na Fake, Ko Zazzabi Nake Saukin Gake Nake, Wai Ina Keke Sai Faman Haki Nake, Magiya Nake Ki Fito Juwa Nake.

-Gani Na Dake Sai Kallon Ka Nake, Murmushi Nake Don Birge ni Kake, Wata Rawa Kake Ban Sha'awa Take, ƙwai ƙwayo Nake Innayi Sai Na Dan Dake.

Wadan Nan Sune Kadan Daga Cikin Ire Iren Baitukan Da Wakar Ta Kunsa, Ayi Sauraro Lafiya


Downl-oad Audio HereDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail