Sababbin Hausa Album Guda 4 Da Suka Shigo Kasuwa Kwanan Nan


Sababbin Album Din Hausa Guda 4 Da Suka Shigo Kasuwa

Sababbin Hausa Album Guda 4 Da Suka Shigo Kasuwa Kwanan Nan


Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani muna masu farin cikin sanar daku cewa wasu Sababbin daga cikin sababbin Album's din nan da kuka dade kuna jira
Na shararrun mawakan Fina-finan Hausan nan, Ado Gwanja, Hussaini Danko, Da Kuma Sayyad Gadan Kaya Sun Shigo Kasuwa jiya 15 ga watan Janairu 2018

Kamar Yadda Kuka Sani Album's Din Sune

- Ado Gwanja Ga Gwanja Album
- Hussaini Danko Masoya Album
- Hussaini Danko Maganar Ciki Album
- Sayyad Gadan Kaya Ga Tsaraba Album

Maza ku garzaya shagon sai da fina finai mafi kusa dasu domin ku mallaki naku karda ku bari a baku labarii
Tallata wakar ka : Send Email Or Call