ALBUM: Nura M Inuwa Wasika Da Manya Mata Album 2018Nura M Inuwa Wasika Album Da Manyan Mata Album

MUSIC : Nura M Inuwa “Wasika Album” Da “Manya Mata Album” 2018 Sun Shiga Kasuwa


Alhamdulillah, Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, a madadin mu kanmu muna masu farin cikin sanar daukakin masoyan shahararren mawakin nan Nura M Inuwa

Cewa jiya 29 ga watan Janairu alif shekara dubu biyu da goma sha takwas 29/01/2018 ya fitar da Sababbin Album din nan nasa da kuka dade kuna jira guda biyu

Wasika Album
Da
Manyan Mata Album

Wanda yanzu haka Album's din sun mamaye ko ina cikin Ƙasar  Nigeria da makofta

Domin haka maza ka/ki hanzarta ka/ki nemi na ka/ki a ko wanne shagon sai da faya fayen sidi mafi kusa da inda ka/ki ke domin mallakar wadannan Album's cikin sauki, ayi saurare lafiya

Inda muma muke saran kawo muku su nan gaba kadan a wannan shafi na mu

Domin haka kuci gaba da kasan cewa da shafin KannyMp3Blog domin samun sababbin wakokin Hausa a koda yausheDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail