Niba budurwa bace an taba yi mun fyade - Rahama Sadau

Niba budurwa bace an taba yi mun fyade Rahama Sadau

Niba budurwa bace an taba yi mun fyade - Rahama Sadau


Wannan wata magana ce me kama da Barin zance wanda Rahma Sadau tayi. Domin tace ita ba virgin bace.

Kuma kalmar virgin da hausa tana nufin macen da namiji bai taba kusantar ta da sunan Jima'i ba.

To ita jaruma Rahama Sadau tace ita virgin bace. Haka tana nufi an taba yin zina da ita kenan.

Wannan jaruma ta yiwa Mujalla Fim bayani cewa ita ba virgin bace. Ga maganar da Rahama Sadau tayi: .

Gaskiya ni ba cikakkar budurwa bace. Domin banida tabbas akan hakan. Kuma yana da kyau idan za ka fadi abu to ka kasance kanada tabbas.

A iya sanin da nayi an taba kwanciya (zina) da ni. Amma ba'a son raina ba. Yanda abun ya faru shine:.

Akwai wata rana ina tafiya da cikin dare da niyar zuwa gidan kawata sai aka tare ni ina cikin mota, sai suka watsa min wani abu kamar hoda daga nan ban san a wajen da nake ba.

An dauki awoyi sai na gan ni cikin najasa, a bayan gidan wani Alhaji. Nayi kuka har da hawaye domin nasan a ture min budurcina.

Dan haka ni yanzu ba cikakkar budurwa bace .Wannan itace maganar da Jaruma Rahama Sadau tayi.

Wannan magana ta janyo cece-kuce a ciki da wajen kannywood. Wasu suna ganin tayi wauta gamida kuskure da ta tonawa kan ta asiri bayan Allah ya rufa ma ta asiri.

Wasu kuma suna ganin tayi daidai domin abu ne na jajantawa, kuma wannan yana nufin duk wanda ya aure ta bata yi ha'inci ba.

Ku menene ra'ayin ku akan wannan magana ta Rahama Sadau ?

Rubutawa : Adamu Ciroma mun kofo daga shafin SadikblogTallata wakar ka : Send Email Or Call