HOTUNA : Nafisa Abdullahi Da Maryam Booth Nashan Taba Sigari
Hotunan Nafisa Abdullahi Da Maryam Booth Nashan Tana S*gari

HOTUNA : Nafisa Abdullahi Da Maryam Booth Nashan Taba Sigari


Wadan nan hotunan an dauke sune a cikin wadansu sababbin Fina finai guda biyu, wadanda ake saran zasu fito kwanan nan mai suna "The sons of calipha" da kuma "Yaki A Soyayya"
Wadansu abubuwa guda biyu da sukayi matukar jan hankali da al'ajabi shine, yadda aka ga fitattun jarumai mata sun fito a matsayin ma'abota shaye shaye inda aka nuna su dauke da taba S*gari suna zukarta su fi fitarwa ba tare da ko wacce gargada ba

Shin kenan ko hakan na nufin dama can Jaruman kwararrune a harkar? Ko dai kawai tsabar iya acting ne

Kamar yadda a kwanakin baya aka ga jaruma Nafisa Abdullahi ta aske gashin kanta a cikin wani sabon film mai suna Sultana, wanda haka ya janyo cece kuce, amma daga karke sai aka gano cewa ba haka bane kawai dai, tsabar tsiddabaru ce da dabaru irin ta yan Film.

Nafisa Abdullahi On Setup Yaki A Soyayya

Yaki A Soyayya

Yaki A Soyayya

Maryam Booth Dijangala On Setup Sons Of Calipha

Maryam Booth
Sons of calipha
Sons of calipha

Sons of calipha

Tallata wakar ka : Send Email Or Call