Music: Umar M Sharif Safna Dace A SoyayyaUmar m sharif safna dace a soyayya

MUSIC: Umar M Sharif Safna Dace A Soyayya


Gareku Ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani yau ma kamar kullum gamu sabuwar wakar nan da kuka dade kuna jiranta

Mai suna - Dace A soyayya wacce shararen rarren mawakin nan Umar M Shareef ya rere aka saka ta a cikin Film din Safna

Ga Kadan Daga Baitukanta

-Dace ni nayi akan Soyayya na more

_Dace ni nayi akan Soyayya na more

-Ke nafi so kin zam zabi na, samun ki ya zamma cikan Burina, hoton ki na kai wa gida dan gina, kowa ya duba, Abokai sun duba, amsa suka bani suna cewa mun dace.

_Dace ni nayi akan Soyayya na more

-Niko ƙawaye na da ganin ka suce mini sun ƙyasa, ni sai nake cewa daga zuciya lallai sun ƙwafsa, bana kara barin su ganka tun daga yau don kun gaisa, sare wa nai busa, ajiyar ka na kai nesa, yarda sam babu akan kawa ye karyace.

_Dace ni nayi akan Soyayya na more

-Ƙyawu na budurwa Indai ba kece ba, ban kallo da ido na sam bazan duba ba, koda tayi kira na ni bazan amsa ba, ban canza ba, ke nai duba, bani in karɓa, nayi maraba, burina kan Soyayyar mu kullum aure ce.

_Dace ni nayi akan Soyayya na more

Ayi Sauraro Lafiya

Down-load HereDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail