Music: Umar M Sharif Ruwan DareUmar m sharif ruwan dare

MUSIC: Umar M Sharif Ruwan Dare


Ku Saukar Gami Da Sauraron Da Sabuwar Wakar Soyayya Daga Umar M Sharif Mai Suna Ruwan Dare


BAITUKA

-Ruwan dare mai gama duniya Kaunarki ce ta shiga ko ina a jikina

-Ruwan dare mai gama duniya Kaunarkace ta shiga ko ina a jikina

-Ruwan dare kinzama ajikina

-Kin zagaye kinshiga ko ina

-Ina tunani dare ko ko rana

-Tunda sanki ya zama jinin jikina

-Nayi barci na kulle idona

-Sai nai mafarki kinzomin gurina

Down-load Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail