MUSIC: Sabuwar wakar Umar M Sharif “RaAyi Riga” 2018Umar M sharif RaAyi Riga

MUSIC: Sabuwar Wakar Umar M Sharif “RaAyi Riga”


Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Umar M Sharif Mai Suna Na Ra'ayi Riga
Ga kadan daga cikin baitukan da wakar ta kunsa.

-Ra'ayi Riga zabi na kun gani kun gani

-Tunda kin bani SO, Kin gani kin gani na baki kauna

-Nayi miki guri kinga a cikin zuciya ta zo ki zauna

-Rayuwa ta dake za tafi dadi farin ciki na

- Bamu yin fada tunda mun san hali na juna

-Bani jin rada kanki kece zabi na raina

-Zo muje mu huta ni dake a lambu na kauna

-Zabi na a gata kun gani kun gani

-Ra'ayi Riga Kun gani kun gani

Gadai tanan ku saukar ku saurara kuji, Ayi Sauraro Lafiya

Down-load Au-dio HereDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail