MUSIC: Ado Gwanja Complete “Ga Gwanja Album” 2018Ga Gwanja Album

MUSIC: Sabon Album Daga Ado Gwanja “Ga Gwanja Album” 2018 Album
Wannan wani sabon Album ne da fitaccen mawakin zamanin ne ke ta shirye shiryen fitar wa a wannan sabuwar shekarar da muka shiga

Inda ya fitar da sanar war yau 03/01/2018 a shafinsa na instagram inda Album din zai zo muku nan bada jimawa ba

Album din na kunshe da wakoki guda goma sha hudu 14 gasu kamar haka.

- Ga Gwanja
- Sama Dai Mata
- Lunguyya
- Yabo
- A Nijeriya
- Amarya
- Oga Ogane
- Mai Munatu
- Mama
- Ga Wuri Ga Waina
- Gobe Dawa Ka Kyauta
- Tip Da Taya
- Walin Ganye
- Marmare

Mixed And Mastering

AbdulMajid Vocal

Alhamdulillah Yanzu Haka Album Din Ga Gwanja Ya Fito, Kuma Gashi Nan Yanzu Haka Mun Kawo Muku Shi Complete

CLICK HERE - MUSIC : Down-load Complete Ga Gwanja AlbumDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail