MUSIC: Rarara Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa
Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Rarara Mai Suna Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa
Wannan Itace Sabuwar Wakar Da Mawaki Dauda Adamu Kahutu, Wanda Akafi Sani Da Rarara Ya Yiwa Tsohon Gwamnan Jahar Dr Rabi'u Musa Kwankwaso
Yayi Wakar Ne Domin Nunawa Duniya Yadda Tsohon Gwamnan Ya Gaza Dukda Irin Kuruwar Da Yayita Yi Shida Magoya Bayan Sa, Akan Cewa Ranar 31/01/2018 Zai Kai Ziyara Jahar Sa Ta Haihuwa Jahar Kano
Inda Har Magoya Bayan Sa Suke Masa Kirari Da Cewa Mahadi Zai Bayyana Ɗan Musa
Amma Kuma Sai Gashi A Daidai Wannan Ranar Ya Fito Ya Ce Ya Janye Wannan Ziyara
Gadai Wakar nan ku sauke ku saurara kuji yadda mawakin yayita caccakar Kwankwaso Yana Wasa Ganduje Harma Yake Kiran shi Da "Tsulan Biri"