MUSIC: Nura M Inuwa “Wasika Album” 2018 Album

Nura M Inuwa Wasika Album

MUSIC: Nura M Inuwa “Wasika Album” 2018 Album


Ku Saukar Gami Da Sauraron Sababbin Wakokin Nura M Inuwa Wasika Album

Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani, kamar yadda Hausa wa ke cewa komai yayi farko to tabbas yana da karshe

Bayan ɗaukar tsawon lokaci kuna dakon sabon Album ɗin nan na shahararre, kuma fitaccen mawakin Fina Finan Hausa Na Kannywood Nura M Inuwa Mai Suna Wasika Album

To Alhamdulillah yau gashi mun kawo muku wannan Album mai tarin da ɗaɗan baituka masu matukar daɗin sauraro da sanya nishadi ga ma'abocin sauraro

Domin haka gama kadan daga cikin baitukan da wakar farko cikin Album din ta kunsa mai suna Wasika Album

-Na dauki wasiƙar ta, da bude wa na fahimci haƙiƙar ta faɗa min

_Ga sakon wasika, abin da yake ciki dukka zata faɗama

-Na buɗe wasiƙa, nayi ganin haƙiƙa ta faɗamin

_Ga saƙon wasiƙa, abin da ya ke ciki dukka zata faɗama

-Komai aka sawa murfi aka buɗe so akayi ka gane, in aka kasa a faifai kai ɗauka Allah yayi nufin rabo ne, abinda da ba aiba in ranka ya saƙa zato ne, duba gaba duba baya da sanin ka da kayi kure ba a cewa akasi ne

_Ga sakon wasiƙa, abin da yake ciki dukka zata faɗama

-Daɗin rayuwa Soyayya,  mai kama mutum ta hana shi aiki, itace tai mini sartsen daya girma jikii ya zamewa miki, ta sani ina jigata yayin da ta sanya waɗan su shauƙi, ta ɗau zuciyata ta kai inda ba'a buƙatar irina sai wane da wane

_Ga sakon wasiƙa, abin da yake ciki dukka zata faɗama

wadannan kadan kenan daga cikin daɗaɗan baitukan dake cikin waka ta farko mai suna Wasiƙa a cikin wannan Album

Gadai dukkan wakokin nan guda 15 ku saukar ku saurara kujiye ma kunnuwan ku

-Wasika
Down-load Now

-Duniyar Masoya
Down-load Now

-Dan Gwamna
Down-load Now

-Gimbiya
Down-load Now

-Kaunar Ki Nake
Down-load Now

-Inda Rai Da Rabo
Down-load Now 

-Labarina
Down-load Now

-Madubin Dubawa
Down-load Now

-Masoyan Wake Na
Down-load Now

-Matan Zamani
Down-load Now

-Matar Mijina
Down-load Now

-Mun Shaku Da Juna
Down-load Now

-Na Tafi Na Dawo
Down-load Now

-Na Zabe Ki
Down-load Now

-Ruwan Ido
Down-load Now

Danna Nan Domin Saukar Da Nura M Inuwa “Manyan Album” Complete Album

MUSIC: Down-load Nura M Inuwa “Manyan Mata Album”

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail