MUSIC: Nura M Inuwa Manyan Mata Album 2018Nura M Inuwa Manyan Mata Album

MUSIC : Nura M Inuwa Manyan Mata Album 2018 Album 


Ku Saukar Da Sababbin Wakokin Nura M Inuwa Manyan Mata Album

Kamar Yadda Kuka Ɗaɗe Kuna Jira To Alhamdulillah Yau Gamu Dauke Muku Sabon Album Ɗin Nan Na Shahararre Kuma Fitaccen Mawaki Nura M Inuwa Mai Suna Manyan Mata Album

Hakika Album Ɗin Ya Bugu Ko Maƙiyi, Bari Mu Lasa Muku Zuma Kuji Kadan Daga Baitukan Wakar Farko A Album Din Mai Suna Best Of Manyan Mata Album Mai Dauke Da Wakoki 15

-Manyan Mata ni tamburan ku a yanzu nake daka, kuko ƴan mata aikin ku yau bai wucce riƙe jaka, duniya dadi na lura babu kamar ku uwa uba, haka ne yassa nai muku ƴar tsarabar ku ku rarraba,

-Yanzu ni waƙa nake yi, wasu sujji su faɗɗi tayi, a faɗin Hausa kama da wane bata zama wane ba, ɗin kin hannu idan ka bani bazan iya yin shi ba,

-A cikin waƙa ta mata, godiya zan wa uwa ta, ko me za nai na sani baza na biya ki ba, Allah sarki yaja da ranki akwai kallo gaba,

-Wattaran ba wattaran ba, laifuka nayi tuba, ita ƙasai ta tilas a ƙyalewa Giwa tayi, mai ciki ko babu nakuda an santa da laulayi, mai daka zai nemi turmi, fito Ruwa sai da Komi, ance Kanwa uwar gami ce ban musa hakka ba, gashin tsire shi ba'a yin sa Inba Tukkuba, Jini na can a Ƙwata, yin fawa sai Mahauta, tunani na daban da naku in nai nazzari, hanyar Jirgi daban dana mota fannin siffuri

Wannan kadan kenan daga baitukan da wakar farko ta kunsa, Ayi Sauraro Lafiya


- Best Of Manyan Mata
Down-load Now

-Mata
Down-load Now

-Ana Dara Ga Dare
Down-load Now

-Ba Cinikina Bane
Down-load Now

-Buga Tambura
Down-load Now

-Halimatu Sadiya
Down-load Now

-Aure Na Soyayya
Down-load Now

-Aisha Happy Birthday
Down-load Now

-American University Candy
Down-load Now

-Roman Baka
Down-load Now

-Ummina
Down-load Now

-Uwar Amarya
Down-load Now

-Yaran Mata
Down-load Now

-Wata Ruga
Down-load Now

-Mai Zamani 2019 Album Intro
Down-load Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail