Musha Dariya : Barayi Sunyi Garkuwa Da Ali Artwork

VIDEO Barayi Sunyi Garkuwa Da Ali Artwork

Musha Dariya : Barayi Sunyi Garkuwa Da Ali Artwork


Wannan wani sabon Video ne da shahararren fitaccen dan wasan barkwancin nan na Arewacin Nigeria ya fitar a yau Litinin daya ga watan daya 2018

Inda ya yiwa vidiyon lakabi da Barayi Sunyi Garkuwa Da Ali Artwork

Ga Vidiyon nan ku kalla, Asha dariya lafiya

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail