Kasida: Abdullahi Dan Isa Hasken Ilimi
Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Kasida Daga Bakin Sha'iri Abdullahi Dan Isa Mai Suna Haske Ilimi
Ga Kadan Daga Cikin baitukan Kasidar
-Ya Rabbana, Ya Rabbana Ka Bamu Hasken Ilimi
-Ya Rabbana Ka Bamu Hasken Ilimi, Mu Haskaka A Duniya, Mu Haskaka A Lahira Mu Samu Hasken Ilimi
-Muyi Ta Yabon Manzon Mu Daha Rasulullahi, Mu Samu Zurfin Ilimi
-Ya Rabbana Ka Bamu Hasken Ilimi, Mu Haskaka A Duniya, Mu Haskaka A Lahira Mu Samu Hasken Ilimi
-Maza Da Mata, Samari, Har Dattawa Mu Tashi Neman Ilimi
-Ya Rabbana Ka Bamu Hasken Ilimi, Mu Haskaka A Duniya, Mu Haskaka A Lahira Mu Samu Hasken Ilimi
-Nigeria Da Kewaye Komai Ba Ayi Da Kai Sai Kana Da Zurfin Ilimi
-Ya Rabbana Ka Bamu Hasken Ilimi, Mu Haskaka A Duniya, Mu Haskaka A Lahira Mu Samu Hasken Ilimi
-Ya Rabbana Salli Ala Khairil Wara Liman Ala, Mu Tashi Neman Ilimi
Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Sauraro Lafiya
Down-load Audio Here