[Kasida] Abdallahi Dan Isa Haske Maganin Duhu Annabi

Abdullahi Dan Isa Haske Maganin Duhu Annabi

[Kasida] Abdallahi Dan Isa Haske Maganin Duhu Annabi 


Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Kasida Daga Sha'iri Abdullahi Dan Isa Mai Suna "Haske Maganin Duhu"
Kasida ce ta musamman dake dauke da muhimmin sako zuwa ga Tsantsar masoya Manzon Rahama Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wa Sallama

Gatanan ku saukar ku saurara kuji ma kunnuwan ku, daga naku Abdullahi Dan Isa Mai Annabi, Ayi Sauraro Lafiya


Down-load NowTallata wakar ka : Send Email Or Call